GABATARWA

 Assalamu Alaikum yan uwa da abokanai barkan mu da wannan lokacin sanna barkan ku da zuwa blog din Cyberxploit Hausa. In Shaa Allah a cikin wannan site din zaku koyi abubuwa da yawa wanda suka shafi Na'ura mai kwakwalwa wato computer kenan. 

Hacker Image
What we Teach

 

 Zamu dinga kawo muku harda labarai na Technology, Cyber security news da kuma gabatar da wasu tutorials din namu anan. Dalilin yin hakan shine sabida mu dinga ankarar da ku game da abubuwa da ke faruwa a cikin duniyar INTERNET da ma ayyukan mu na yau da kullum. Dan Haka muna muku barka da zuwa.

Bude Youtube Channel din Mu

Post a Comment

Previous Post Next Post

Contact Form